Karin Magana
From Wikipedia
== duniya ta fi bagaruwa iya jima
k/magana takaitaccen lafzine na karin magana ko ko azanci Daga kin gaskiya sai bata
ana fadin wannan k/magana yayinda mutun yasan gaskiya ,kuma ua danne yayi kamar be saniba
3:duk tsawon dare gari zai waye
ana fadin wannan k/maganane , yayinda mutum yashiga cikin kuncin rayuwa ,kuma yadamu da yawa, kamar wani salone na hakurkurtarwa watalila yazone daga ayar dake cewa: tareda kowani kunyi akwai yalwa
4:hangen DALA bashiga birni bane
ana fadin wannan k/magana ne yayinda mutum yayi dage, ya kai kansa gaba da matsayinsa na gaskiya, misali kamar mutumin daya karanci wani bangare na littafan fiqhu a mahzaba daya ,se yafara kiran kansa shehun musulunci' ==